Samu karin ilimi dangane da Al-Qurani, yadda ake yin Sallah, da karatun littafin Bulughul Maraam daga bakin Sheikh Jafar Mahmud Adam.Mintinana dai dai har dubu talatin, ayi sauraro lafiya.Allah ji kan malam, ka tabbata ka saurara duka dan amfanin mu baki daya.Allah bamu lada amin amin.Zamu na kara katatu kala kala Insha Allah, Allah bamu lada baki daya.Zamu na kara muku karatu Insha Allah.